Rumbun Dariya icon

Rumbun Dariya

★★★★★
★★★★★
(0.00/5)

9.2Free5 years ago

Download Rumbun Dariya APK latest version Free for Android

Version 9.2
Update
Size 6.02 MB (6,315,747 bytes)
Developer Suradev
Category Apps, Entertainment
Package Name rumbun.dariya
OS 4.0.3 and up

Rumbun Dariya APPLICATION description

Wanna Application na Kunshe da labarai na ban dariya sama da guda hamsin. Munyi wanna n application ne dan ya taimaka muku Hausawa wajen farin ciki da Annushuwa. Ga wanda Matar sa, Budurwar sa, Mijin ta, Saurayin ta ya bata ma rai, kawai bude wanna application ka/ki fara karanta labarai don kawar da wannan damuwa.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannan kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan Playstore.

Ku duba kundin Apps dina anan Playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa, fadakarwa, har ma da nishadantarwa. Ku rubuta Suradev a store sai kuyi search don ganin kundin.
↓ Read more
Rumbun Dariya screen 1 Rumbun Dariya screen 2 Rumbun Dariya screen 3 Rumbun Dariya screen 4 Rumbun Dariya screen 5 Rumbun Dariya screen 6 Rumbun Dariya screen 7 Rumbun Dariya screen 8 Rumbun Dariya screen 9 Rumbun Dariya screen 10 Rumbun Dariya screen 11 Rumbun Dariya screen 12 Rumbun Dariya screen 13 Rumbun Dariya screen 14 Rumbun Dariya screen 15