Sheikh Isah Fantami Lectures icon

Sheikh Isah Fantami Lectures

★★★★★
★★★★★
(4.73/5)

2.2Free2 years ago

Download Sheikh Isah Fantami Lectures APK latest version Free for Android

Version 2.2
Update
Size 45.60 MB (47,818,580 bytes)
Developer AdamsDUT
Category Apps, Music & Audio
Package Name com.andromo.dev653890.app648197
OS 4.1 and up

Sheikh Isah Fantami Lectures APPLICATION description

Wasu Daga Cikin Nasihu Da Kuma Karatuttukan Sheikh Ali Isah Fantami
Assalamu alaikum warahmatullah.
Wannan application yana dauke da wasu manyan karatuttukan baban malamin addinin na da kuma boko wato sheikh ali isah fantami. Malam isah ali fantami yayi fice wajen yada addinin musulunci a gida da kuma wajen nigeria yana lectures ba a iya faninin hausa ba har english da kuma larabci. sheikh ali isah fantami na daya daga cikin manyan malaman ahlussuna da ake ji dasu a wannan lokaci saboda irin yanda yake bada gudunmawa wajen yada addinin Allah akan kasa.Allah ubangiji ya sakawa malam ya kara masa ilimi da nisan kwana mukuma allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da abin da muka saurara.

Sannan za a iya samun karatuttukan wasu malam kamar malam jafar mahmud adam , sheikh albani zaria, sheikh kabir gombe sheikh aminu ibrahim daurawa da dai sauransu .
Don Allah idan har kaji dadin wannan application to ka taimaka kayi rating din sa domin ya samu ya je sama domin masu neman karatu da kuma lectures na Sheikh Ali Isah Fantami audio mp3 su sameshi cikin sauki.
↓ Read more
Sheikh Isah Fantami Lectures screen 1 Sheikh Isah Fantami Lectures screen 2 Sheikh Isah Fantami Lectures screen 3 Sheikh Isah Fantami Lectures screen 4 Sheikh Isah Fantami Lectures screen 5 Sheikh Isah Fantami Lectures screen 6 Sheikh Isah Fantami Lectures screen 7 Sheikh Isah Fantami Lectures screen 8

Old versions

Version Size Update
⇢ 2.0 (1 variants) ↓ 45.13 MB ◴ 5 years ago
⇢ 1.0 (1 variants) ↓ 45.10 MB ◴ 6 years ago
⇢ 2.2 (3 variants) ↓ 45.60 MB ◴ 2 years ago