Wakokin Billy'O icon

Wakokin Billy'O

★★★★★
★★★★★
(5.00/5)

2.0Free3 years ago

Download Wakokin Billy'O APK latest version Free for Android

Version 2.0
Update
Size 63.08 MB (66,139,258 bytes)
Developer najibia
Category Apps, Music & Audio
Package Name com.andromo.dev775341.app882680
OS 4.1 and up

Wakokin Billy'O APPLICATION description

Wakokin Billy'O (Bello Ibrahim) ma su nishadantarwa
Wannan application ya na kunshe da wakokin Billy'O ma su sa nishadi, kar ka bari a barka a baya, maza saukar da na ka dan nishadantuwa. wannan application ya na dauke da wakoki kamar haka:

Ba a rawa
Ka yi kudi
Ba ma yi
sardauna Bahago
Sai anjima
Amina
Tubani
Raining season ...da dai sauransu.

Da zarar ka ji dadin wannan wakokin to dannan tauraro kuma ka turawa abokan ka su ma su yi nishadi. Na gode.
↓ Read more
Wakokin Billy'O screen 1 Wakokin Billy'O screen 2 Wakokin Billy'O screen 3 Wakokin Billy'O screen 4 Wakokin Billy'O screen 5

Old versions

Version Size Update
⇢ 1.0.1 (1 variants) ↓ 62.44 MB ◴ 4 years ago
⇢ 2.0 (1 variants) ↓ 63.08 MB ◴ 3 years ago